Jaridar Hausa

Jaridar Hausa jarida ce da za ta dinga kawo muku abubuwa da ke faruwa a kowanne lungu da sako na duniya, sannan kuma ta baku cikakken bayani akan ainahin abin dake wakana cikin harshen Hausa.

Aika Sako ko Sharhi

Za ku iya danna maballin dake gaba kadan dan aiko mana da sako ko sharhi akan abubuwan da suke faruwa a duniya.